Amurka na adawa da tsagaita wuta – DW – 12/08/2023
Koda yake mataimakin jakadan kasar a majalisar Robert A. Wood ya ce Washington tana goyon bayan tsagaita wuta mai dorewa, sai dai ya bayyanawa Kwamitin...
Koda yake mataimakin jakadan kasar a majalisar Robert A. Wood ya ce Washington tana goyon bayan tsagaita wuta mai dorewa, sai dai ya bayyanawa Kwamitin...
Kotun kolin Burundin dai ta ce wadannan laifuka da aka samu tsohon firamnistan Alain-Guillaume Bunyoni shi da aikatawa ne, suka sanya ta yanke masa hukuncin...
Majalisar dattawa ta kasar Rasha da ke zama majalisar shawara ta amince da saka ranar 17 ga watan Maris na shekara mai zuwa ta 2024...
Kamfanin dillancin labaran Rashan na TASS ya ruwaito cewa Shugaba Vladimir Putin ya sanar da aniyarsa ta yin tazarcen, yayin da yake karrama sojojin da...
Babban zaben na Masar dai na zuwa ne, a daidai lokacin da kasar ke cikin matsanancin hali na masassarar tattalin arziki da ke zaman mafi...
Watanni biyu bayan kaddamar da harin ramuwar gayya kan mayakan Hamas da Isra’ila ta yi, ana ci gaba da gwabza yaki a kwaryar Zirin Gaza,...
Watanni biyu bayan kaddamar da harin ramuwar gayya kan mayakan Hamas da Isra’ila ta yi, ana ci gaba da gwabza yaki a kwaryar Zirin Gaza,...
Majalisar dattawa ta kasar Rasha da ke zama majalisar shawara ta amince da saka ranar 17 ga watan Maris na shekara mai zuwa ta 2024...
Rundunar sojan kasar Guinea Bissau ta nuna makamai masu sarrafa kansu da rokoki gami da albarusai da ta bayyana cewa an samu daga wadanda ake...
Shugabar hukumar Tarayyar Turai Ursula von der Leyen ta shaida wa Shugaba Xi Jinping na kasar China cewa ya dace bangarorin biyu da suke da...
Tun bayan da sojoji suka kifar da gwamnatin Muhammad Bazoum a Nijar a watan Yuni na shekarar 2023, kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka...
Sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonia Gutterres, ya bukaci amfani da daftarin doka mai lamba 99 da ta bawa kwamitin tsaro na majalisar ikon...
Hukumomin yankin sun tabbatar da mutuwar akalla mutum uku a wani hari da wani dan bindiga dadi da ya kai kan wasu daliban jami’a a...