Ƴan Gandujiyya Sun Yi Fatali Da Allunan Tallan Ganduje A Jihar Kano


Sakamakon ƙin biyan su hakkokin su, wasu fusatattun yan jagaliyar Gwamnatin Kano wato yan Gandujiyya, sunyi kaca-kaca da banonin Gwamna Ganduje da yan taka karar karamar Hukumar Gwale.

Wannan abu ya faru ne a daidai junction din Goron Dutse kan titin Malam Aminu Kano a yammacin jiya Asabar 17/2/2018.

You may also like