Masu karatu idan ba za su manta ba a watannin da suka gabata, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya je gidan yarin Kano, inda har ya yi wa wasu ‘yan fursuna afuwa.
Saidai daya daga cikin wadanda aka ‘yanta din a cikin makon da ya gabata ya sake kashe yayansa a Karamar Hukumar Sumaila Jihar Kano, a wani kauye da ake kira Bakin Guzai.
Tini jami’an tsaro suka cafke shi.
Allah yakaremu