*18 Daga Cikin 21 Na ‘Yan Matan Chibok Da Aka Sako Suna Shayarwa, Kamar Yadda Majiyarmu Ta Sahara Reporters Ta Rawaito
*Ba Mu Da Masaniya Kan Sako ‘Yan Matan Chibok Da Aka Yi A Safiyar Yau, Cewar Hedikwatar Tsaro Ta Kasa
*Mun Sako ‘Yan Matan Ne A Shirin Musanya Da Membobinnmu Da Suke Tsare, Inji Boko Haram
Akwai lauje cikin nadi, Kom dai menene, ku kasance tare damu da samun Labarai.