Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo yace cire talafin mai da Gwamnatin Taraiya tayi ya sa Gwanatin samun Naira Trillian daya da digo hudu N1.4.ya bayana haka ne lokacin da yake magana a taron kungiyar tsare -tsare da kungiyar cigaba na kasa a jihar Kano.
Ya kara da cewa cire talafin man fetur ya sa an sami wadatar man fetur a duk siyoyin jihar kasarnan kuma yanzu haka kasar tana da naira trillain 1.4 a asusun.