A Shirye Nake Da Na Rasa Raina Don PDP Ta Ci Zabe – Gwamna Wike Na Jihar RibasGwamnan jihar Ribas Nyesom Ezenwo Wike, ya bayyana cewa a shirye ya ke ya rasa ransa, saboda PDP ta sake lashe zaben gwamnan jihar. Gwamna Wike ya bayyana haka ne, ranar Lahadi a cocin George Thompson Sekibo.

You may also like