A Takaice: Ƴan Kwankwasiyya Sun Gudanar Da Nafilolin Samun Nasara


A Juma’ar Da Ta Gabata, ‘Yan Kwankwasiyya Dake Fadin Kananan Hukumomin Jihar Kano Guda 44, Sun yi Addu’o’i Da Karatun Al,Qur,ani Mai Girma Da Salloli Domin Samun Nasara A Tafiyar Kwankwasiyya Ta Kasa Baki Daya.

Wannan Sallah Da Addu’o’in Sun Gudana Ne A Karkashin Kulawar Jagorarin Kwankwasiyyar na Kowace Karamar Hukuma.

You may also like