Abin da firai Ministan Burtaniya ya shaida wa Zalensky kan neman jiragen yaƙi



Zalensky

Asalin hoton, Getty Images

Da alama bukatar Shugaban Ukraine Volodomyr Zalensky ta kasashen Turai da su taimaka wa kasarsa da jiragen yaki domin fuskantar kasar Russia a yakin da suke yi, ba ta samu shiga ba a wannan karo.

Zalensky wanda ya mika wannan bukata a taron shugabannin kasashen Turai a Brussels ranar Alhamis, ya ce “ban ga alamar karewar wannan yaki a kusa-kusa ba saboda haka muna neman tallafinku domin kare rayuwar nahiyar Turai baki dayanta.”



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like