Abin da ya kamata ku sani kan asusun bayar da lamuni na duniya (IMF)



IMF logo against a backdrop of flags

Asalin hoton, Getty Images/AFP

Asusun bayar da lamuni na duniya IMF ya soki yadda tattalin arzikin Birtaniya ke tangal-tangal.

IMF ya ce ana sa ran tattalin arzikin Birtaniya – ɗaya daga cikin manyan ƙasashe goma masu karfin tattalin arziki a duniya – zai ragu a shekarar 2023, maimakon ƙara girma , kamar yadda aka yi hasashe a baya.

Mene ne IMF?

IMF kungiya ce ta duniya da ke da mambobi a ƙasashe 190. Suna aiki tare don ƙoƙarin daidaita tattalin arzikin duniya.



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like