Abokan aikina na kira na mijin tace dalilin goyan bayan da nake bawa matata “inji uba.


Micheal, deraban akori kura kuma mamalakin wata maikatar a Abuja kuma uba ga yaya uku kuma wanda ya ci kyautar uba na gari kuma mai goyan bayan (shayarda jarirai har tsawon wata sida batare da basu ruwa ba) a taron jarirai a Abuja.micheal yana taimaka wa matar sa da aikace-aikacen gida don bata dama ta kula da shayarwa yayansu

Abokan aikina na kira mijin tace dalilin kulawa da kuma goyon bayan danake bawa matata akan shayarwa( batare da bada ruwan sha ba) kuma ban damu ba ko kadan don nasan amfanin sa ace.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like