Abu biyar kan mutumin da ke ƙalubalantar Trump a jam`iyar Republican



Gwamnan jihar Florida, Ron DeSantis

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto,

Gwamnan jihar Florida, Ron DeSantis

Ron DeSantis ya bayyana ƙudirinsa na tsayawa takarar shugaban Amurka a ƙarƙashin jam`iyyar Republican a zaɓen 2024.

Ana hasashen cewa gwamnan na Florida zai zama babban abokin hamayyar Donald Trump a zaɓen fitar da gwani na jam’iyyar.

A halin yanzu Donald Trump ne ake kallo a matsayin na gaba-gaba a neman takarar ƙarƙashin jam’iyyar Republican.

Wane ne DeSantis?

An haife Ron DeSantis a Jacksonville da ke jihar Florida ta ƙasar Amurka, a shekara ta 1978.



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like