Abu shida da suka kamata ku sani kan sallar tahajjudMusulmai na sallah

Asalin hoton, Getty Images

  • Marubuci, Ahmad Tijjani Bawage
  • Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multimedia Journalist
  • Twitter,
  • Aiko rahoto daga Abuja

Ɗaya daga cikin ibadun da Musulmi ke yi a watan Ramadana ya kunshi salloli da ake yi a cikinsa wadanda ba cika yi a sauran watanni ba.

Sallar tahajjud na cikin salloli na musamman da ake yi, wadda yawanci ake farawa daga goman karshe na watan azumi.

BBC ta tattauna da wasu fitattun Malamai a Najeriya kan abubuwan da suka shafi sallar ta tahajjud.

Wace rana ake fara tahajjud?

Fitaccen malamin addinin Musulunci da ke jihar Kaduna, Sheikh Halliru Maraya, ya ce ita sallar tahajjud ba sai a watan Ramadana kaɗai ake yin ta ba.

Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like