Abu uku masu karya azumi da mutum ba shi da iko a kansuCrescent

Asalin hoton, Getty Images

Ibadu da dama kan samu tangarɗa, saboda wasu kura-kurai ko ayyuka na mai gabatar da ibadar, kuma daga nan suna iya ɓaci.

Idan mutum yana sallah a ƙa’idar addinin Musulunci, zai iya aikata abubuwan da za su iya ɓata masa ibada, ta zama baɗilatun wato ɓatacciya.

Idan mai karatun Ƙur’ani ya sanya riya cikin karatunsa, hakan a cewar malamai zai iya ɓata masa karatu, a ƙarshe ya rasa ladan da ake kwaɗayin samu.

Azumi ma yana da wannan ɓangare, wanda mutum zai iya ɓata ibadarsa a cikin sani, ko kuma ba lallai da sani ba.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like