Abubuwa biyar da gwamnoni suka ce kan wa’adin tsofaffin kuɗin NajeriyaWasu gwamnonin jihohin Najeriya

Asalin hoton, OTHER

Bayanan hoto,

Wasu gwamnonin jihohin Najeriya

A ranar Asabar ne gwamnaonin Najeriya suka gudanar da taro domin tattaunawa kan halin da al’ummar ƙasar ke ciki.

Ɗaya daga cikin abubuwan da gwamnonin suka mayar da hankali a kai shi ne batun sauya fasalin kuɗin Najeriya.

Bayan kammala taron, gwamnonin sun fitar da sakamakon abin da suka cimma ta hannun shugaban ƙungiyar gwamnonin na Najeriya Aminu Waziri Tambuwal.

Wasu daga cikin muhimman bayanai da sanarwar ta ƙunsa su ne:Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like