Abubuwan da suka haifar wa duniya tsadar rayuwa.

Asalin hoton, Getty Images

Tsadar rayuwa wata matsala ce da ke neman zame wa duniya wata babbar barazana.

Inda ƙasashen duniya da dama ke cikin wannan matsala, sakamakon tashin farashin abubuwan amfani na yau-da-kullum.

A baya-bayan nan Najeriya da sauran ƙasashen Afirka irinsu Ghana da Nijar na fuskantar matsalar tsadar rayuwa.

To sai dai matsalar ba ta tsaya ga nahiyar Afirka kaɗai ba, al’amari ne da ya shafi duniya baƙi-ɗaya.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like