Afuwa wa ‘yan tawayen Chadi 380 | Labarai | DW‘Yan tawayen na kungiyar FACT wadanda ake zargi da kisan Idriss Deby Into a shekara ta 2021, su dukkaninsu an yi musu afuwa,sai jagoran kungiyar Mahamat Mahdi Ali, da wasu mutanen 55 da aka yankewa hukunci ba a kan idanusu ba, wadanda ke yin gudun hijira. A cikin watan  Afrilu shekara ta 2021, yan tawayen  FACT sun ƙaddamar da farmaki zuwa N’Djamena daga sansaninsu a Libya.Kafin kashe garii rundunar sojin kasar Chadin ta sanar da cewa Marshal Idriss Deby ya rasa ransa a fagen dagga a fada da ‘yan tawaye.

Source link


Like it? Share with your friends!

4

You may also like