AISHA BUHARI TA RABA TALLAFI A DAURAUwargidan Shugaban kasar Nigeria Hajiya Aisha Muhammadu Buhari yanzu haka tana Daura tare da Matan Gwamnoni da suka samu halarta taron na Bada tallafi ga Mata da Maza dake fadin Jihar Katsina da suka hada da Kurkura, Injinan Markade, Keken dinki, Injinan Kadin Taliya tare da Buhun nan Fulawa da sauran su.

You may also like