Aisha Buhari Ta Samu Lambar Yabo A Taron Da Ta Halarta A Birnin Brussels


Lambar yabon wanda mataimakin Firayin Ministan kasar Belgium kuma ministan harkokin kasashen waje da harkokin kasashen Turai, Mista Didier Reynders ya mika mata a taro kan rawar da mata suka taka a fannin tsaro da aka gudanar a birnin Brussels, Uwargidan shugaban kasa A’isha Buhari ta sadaukar da lambar yabon ga dakarun sojojin Nijeriya da kuma maza da matan da suka rasa ransu sakamakon rikicin ta’addanci da kuma jami’an tsaron da suke fagen daga domin tabbatar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan.

You may also like