Alfanun Dabino ga Lafiyar Dan AdamDabino

Asalin hoton, Getty Images

Dabino nau’in dan itace ne da ake samun sa daga bishiyar dabino, wadda bishiya ce da aka fi samun ta a yankin Gabas ta Tsakiya.

Ana samun bishiyar a yankin kasashen da ke gabar Teku, da nahiyar Asiya, da kuma Amurka da Mexico.

Dabino na fitowa a dunkule waje guda sakale a jikin bishiya. Yakan sauya launi zuwa uwan kasa, sannan ya motse yayin da ruwa yake fita daga cikinsa.

Hakan na afkuwa ne a lokacin da ake je cirarsa da hannu ta ko dai a sam wani ya hau bisiyar ko ta amfani da inji.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like