Ma’aikatar Tsaron Aljeriya ta sanar da kashe ‘yan ta’adda biyar a wata maboyarsu da ke garin al-ajibah.
Ma’aikatar Tsaron Aljeriya ta sanar da kashe ‘yan ta’adda biyar a wata maboyarsu da ke garin al-ajibah.
A makon da ya gabata jami’an tsaron kasar ta Aljeriya, sun sanar da cewa; A gundumar al-balidah da ke arewacin kasar, an samu da dama daga kayan yaki da abubuwa masu fashewa na ‘yan ta’addar.
Kasar Libya wacce ta ke fama da rashin tsaro, ta zama barazana ga kasashen makwabta da su ka hada da kasar Aljeriya.