Allah Ya Yiwa jarumin Fina-finan Hausa, Malam Waragis Rasuwa


INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN


Allah Ya Yi Wa Jarumin Finafinan Hausa, Malam Waragis Rasuwa

Marigayin, wanda ya rasu a safiyar yau Talata, ya jima yana fama da matsanancin jinya sakamakon ciwon koda da yake fama da shi.

Dansa, Ibrahim shi ya sanarwa da Ƴan Jarida labarin rasuwarsa.

Muna Addu’a Allah ubangiji ya gafarta masa zunubansa, Yaji Ƙansa Ya kuma Saka masa da gidan Aljanna

You may also like