Allah Yayiwa Rahama Haruna Mai Rayuwa A Cikin Baho RasuwaInnalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un.
A jiya Lahadi ne Allah ya karbi ran 

Rahama Haruna ‘yar shekara 19. Wadda ta kasance tana rayuwa a cikin roba sakamakon shanyewar jiki da ta samu tun tana karama.
‘Yar asalin garin Ladin Makole dake jihar Kano, a baya ta kasance ana dauko ta har cikin birnin Kano ana yin bara da ita.

You may also like