Ambaliyar Ruwa Yayi Barna A Lagos


A yaune safiyar Asabar Gidajen dake unguwar Sabo a karamar Hukumar Yana dake jahar Lagos Ambaliyar ruwa ya mamayeta da ruwa.

Mafi yawancin gidajen dai Ambaliyar ruwan ya mamayesu ne na tsawon Awanni 3.

Wakilin jaridar premium Times ya rawaito cewa anfara ruwan ne karfe 5:04 na safe ruwan ya tsaya karfe 8am na safe.

Gidaje da shaguna ruwa ya mamayesu ‘dan unguwar Femi mazaunin Sabo yace basu gaba samun irin wannan matsalar ba na Ambaliyar ruwa.

Wasu sunce za’a iya daga zaben karamar hukumar a Yau sanadiyyar Ambaliyar ruwa

You may also like