Amurka Za Ta Hana Visa Ga Masu Yin Zagon Kasa Ma Dimokaradiyyar Najeriya
WASHINGTON, D.C. – “A yau ina mai shelar hana bisa ga masu yin kafar ungulu ga dimokaradiyyar Najeriya, saboda in tallafa ma zabukan Najeriya da ke tafe. Amurka tana goyon bayan burin Najeriya na yaki da cin hanci da rashawa da kuma karfafa dimokradiyya da bin doka da oda.”

Sakataren harkokin wajen Amurka Anthony Blinken ne ya fadi haka yau Laraba 25 ga watan Janairu a wata sanarwa ta musamman.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like