A karon farko mahukuntan kasar Saudiyya, sun baiwa matan kasar damar shiga filin kwallo domin murnar bikin cika Shekaru 87 na Masarautar kasar.
Wadannan wasu ne daga cikin’ hotunan bikin zagayowar ranar kafa kasar Saudiyya wanda aka yi a birnin Dubai ranar Asabar.