An Ceto Kananan Yara 135 A Hannun Masu Fataucin Mutane A Jos



Rundunar tsaro a jihar Plateau ta samu nasarar ceto wasu kananan yara har 135 daga hannun masu Fataucin mutane.
Rahotan daga jihar sun nuna cewa duk yaran maza ne kuma shekarunsa ya kama daga hudu zuwa takwas inda aka cusa su cikin wasu manyan Motoci guda biyu wadanda aka debo su daga jihohin Bauchi da Jigawa.

You may also like