Babban Dan Marigayi Sarkin Katagum, Baba Umar Faruk Ya Zama Sabon Sarkin Katagum.
Rahotanni daga garin na Katagum dake jihar Bauchi sun nuna cewa jama’a na ta nuna farin cikin su kan wannan nadi da aka yi kasancewar shine wanda ake ganin ya fi dacewa ya gaji mahaifin nasa.