An Ga Watan Ramadan Rahotanni Daga Jihohin Lagos, Oyo, Gombe, Filato, kano Da Sauransu Sun Tabbatarwa Da Arewa24news cewa an ga watan Ramadan.
Saidai har zuwa yanzu sanarwar ganin watan bai fito daga fadar Sarkin Musulmi ba tukunna.

Al’umma da Dama Daga wurare da yawa dake fadin kasar nan sun tabbatar da sunga watan ramadhan da idanun su. 

Ku kasance tare damu… 

You may also like