‘Yar kunar bakin wake ta kashe mutane uku a Kaleri da ke karamar hukumar Mafa a jihar Borno.
Da misalin karfe 5:30 na asubashi ta je gidan Kwamandan Civilian JTF ta kwankwasa amma ya ki bude kofar. Don haka ta tayar da Bam din tare da kashe masu wucewa zuwa Masallaci.