An Kama Inyamuri Da Ba’indiye Bisa Laifin Siyar Da Gurbatattun Magunguna Wadanda Lokacin Amfaninsu Ya Kare A Kano


Ma’ajiyar Gurbatattun magani

Wannan dai shi ne katafaren gidan da IK dan kabilar Ibo da ba indiye suke boye magungunan da kwanakin aikinsu yakare suke siyawar Jama‘a.

To yanzu dai sun ruga sun zo hannu kamar yadda rundunar yansandan jahar ta bakin kakakin rundunar Dsp Magaji Musa Majiya ya bayyanawa manema labarai.

Ba indiye mai siyar da Gurbatattun magani

Inyamuri mai siyar da Gurbatattun magani

You may also like