An Kama Wasu ‘Yan Damfara A Garin Abuja‘Yan damfaran an kama su ne a kasuwar canji dake unguwar Wuse zone 4 Abuja, a yayin da suka kawo kudi domin sayen dala. Kudin bandir din dubu daidaiya ne har na naira milyan biyu, amma sai ya kasance a tsakiyar bandir din kudin, sai suka saka takardun naira dari a ciki har na kimanin naira dubu hamsin, wanda yake a matsayin naira dubu dari biyar.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like