Tsohuwar mai Shekaru 57, ‘yar kasuwar balogun a jahar Lagos.
An kama tane a filin jirgin saman Murtala dake a jahar Lagos, bayan da tayi kokarin ketarawa da hodar iblis wato ‘cocaine’ a turance zuwa kasar Saudi Arabiya, hukumar kula da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa wato NDLEA ce ta damke matar.
Matar mai suna Odeyemi omalara an kamata da hodar mai nauyin kilo 1.595.