An Nunawa Sarkin Kano Yadda Ake Hada Shayi A Kasar Chana
0
A ci gaba da ziyarar da yake a kasar Sin, inda yanzu haka yake birnin Shenzhen, a jiya Asabar, Mai Martaba sarkin Kano Mal. Muhammadu Sanusi na Ⅱ, da tawagarsa, sun ganewa idanunsu al’adar hada shayi irin ta kasar Sin.