An Samu Aji Mafi Yawan Dalibai  A Duniya A Jihar Kano



Wannan hoton makarantar Firamare ce a Rimin Kebe da ke karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano. Ajin na dauke da dalibai sama da 450. Rajistar sunayen dalibai 10 ce a ajin kowacce dauke da sunaye 50. 

Wannan ya sa ya zama aji mafi yawan dalibai a duniya. Shin gwamnatin da ba za ta iya kula da harkar ilimi ba za ta iya kyakkyawan jagoranci?

You may also like