AN SANYAWA ASIBITI SUNAN BUHARI A KANO


Gwamnatin jihar Kano ta sanyawa asibitin Giginyu sunan Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Asibitin da tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau ya gina Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya karasa, a sanya masa MUHAMMADU BUHARI SPECIALIST HOSPITAL KANO.

You may also like