An Yi Mata Wanka Da Ruwan Guba Bayan An Sace Ta


Fatima Habu Usman, daliba a Jami’ar Maiduguri wacce wasu bata gari suka sace ta da adaidaita sahu da tsakar rana sannan suka yi mata wanka da ruwan guba (acid).

Lamarin ya auku ne a ranar Juma’ar da ta gabata, a yayin da ta dauki shatar babur mai kafa ukun zuwa Baga dake jihar Borno, inda daga bisani suka jefar da ita.

You may also like