Ana Ci Gaba Da Taron Zuba Hannun Jari Tsakanin Jihohin Kano da Legas


Yanzu haka ana gabatar da tattaunawa tare da manya manyan masana harkokin tsaro na Nigeria, inda suke bayar da shawarwarin yadda zaa magance matsalar tsaro a manyan birane irinsu Kano da Lagos….

1..Alhaji Bashir A Albasu, AIG (Rtd)
2..Alhaji Hamisu Salihu Argangu, Mni mataimakin shugaban ‘yan sanda na kasa (mai ritaya)
3.. Me Tunji Alapini Mni mataimakin shugaban ‘yan sanda na kasa (mai ritaya).

4.. Mr Oya Hassan Odukale Chiarman Security Trust Found lagos

Sune za su jagoranci tattaunawar, inda zuwa anjima zasu bayar da damar yi musu tambayoyi…

You may also like