Anyi Garkuwa Da Matar Shugaban Bankin Najeriya. 


Majiyarmu ta rawaito cewa wasu guggun masu garkuwa da mutane ne a jiya Alhamis suka yi garkuwa da Misis Margret Emefiele a daidai titin Benin-Agbor.
Kuci gaba da sauraren mu da samun karin bayani……

You may also like