APC TA NEMI KWANKWASO YA BAWA BUHARI HAKURI KO A HUKUNTA SHI



Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta fitar da sanarwa ga manema labarai da ‘yan Kwankwasiyya su fito su nemi gafarar Buhari ko a dauki mataki a kan su. 
Kwankwaso ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari ne dangane da karfa-karfa wajen tsige shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Haruna Umar Doguwa. 
Zargin da fadar shugaban kasar ta musanta. A cewar APC /yan Kwankwasiyya sun batawa Buhari suna don haka su nemi gafarar sa kafin a kai ga daukar mataki.

You may also like