Assam: Matan Indiya na zanga-zanga kan kama masu yi ma ƙananan yara mata auren wuri



Relatives of the arrested men have been protesting outside police stations

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto,

‘Yan uwan mazan da aka kama na zanga-zanga a jihar Assam

Daruruwan mata na zanga-zanga a jihar Assam a arewa maso gabashin Indiya bayan da aka kama ‘yan uwansu maza karkashin wata doka da ke son rage yi wa kananan ‘yan mata aure a kasar.

‘Yan sandan jihar sun kama akalla maza 2,400 daga ranar Juma’a zuwa yanzu.



Source link


Like it? Share with your friends!

1

You may also like