Atiku Abubakar Ya Yabawa Shugaba Buhari Bisa Ga Jawabin Da Ya Yi A Taron Majalisar Dinkin Duniya


Jama’a da dama sunci gaba da yabawa bisa jawabin da shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari yayi a taron majalisar dinkin duniya.

Atiku Abubakar shima ya yaba da jawabin da shugaban yayi, duk da yadda ake ganin alakar Atiku da Buhari ba kamar da ba. 

You may also like