Ba Hurumin Dan Sanda bane Duba Takaddun Ababan Hawa. 


Ba Hurumin Dan Sanda Ba Ne Tambayar Direbobi Takardun Mota, Don Haka Za Mu Dauki Mataki Ga Duk Jami’in Dan Sandan Da Aka Kama Yana Yin Hakan, Inji Mataimakin Shugaban ‘Yan Sanda Dake Shiyya Ta 11 Wadda Ta Hada Jihohin Ogun, Osun Da Oyo, Mista Dan Bature

You may also like