'Ba mu jin tsoron dattawan Arewa' – Gwamna Nasir El-Rufai
Gwamnan jihar Kaduna Nasir Elrufa’i ya ce a matsayinsu na gwamnonin Arewa za su yi iyakar bakin kokari wajen ganin mulkin Nijeriya ya koma hannun mutanen kudu a zaɓen 2023.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like