Ba Sauran PDP A Jihar Kano Sai Dai Gawarta – GandujeGwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyanawa dubban magoya bayan Jam’iyyar APC a karamar hukumar Madobi cewa PDP a jihar Kano ta durkushe. 
Gwamnan ya yi wannan furuci ne a yayin bikin karbar tsohon Kwamishinan Shekarau Musa Iliyasu Kwankwaso daga PDP zuwa APC.

You may also like