Baban abokin dabobbin daji (mowgli).


1

 

 

Wannan saurayi mai kimamin shekaru ashirin (20)yana dayar uwa mai kimamin shekaru ashirin da biyar(25).wannan saurayi da yar uwarsa kan shiga cikin kurmin daji suna wasa da dabobin.

 

2

 

Duk dacewa harshashe yanuna cewa india na da namomin dajin masu hadarukan gaske kamar su zaki,damisa ,kadoji har da su gogon biri.amma wannan be hanasu shiga dajin nan ba.

3

Har takai ga ana ma saurayin nan lakabi da gogon biri,halaiyasa kamar ta dabobi,kuma yana da kyakyawan mu’ammala da dabobbin nan.kuma basa taba cutar dashi.

5

Sun fara tafiya tun suna shekara daya da haihuwa amman basa iya Magana.amma dalilin hakane suka suka sami kyakyawan Alaka da dabobinan

4.

Sun samu kulawa wajen uwarsu kadai sakamakun mutuwar mahaifinsu.wanda yayi sanadiyar hana likitoci taimakamusu.Tun suna yara sukan rarafa cikin daji deman abinci da kayan wasa.wanda yayi sanadiyar alakarsu da namomin daji har takai basa musu komai.

You may also like