Baban bakin Najeriya ta ce wa bankuna su sayar wa mahajjata dallar $1 akan naira N197


 

hajj

 

Baban bankin Najeriya (CBN) ranar alhamis ta bada sanarwa ga sauran bakuna da sauran kunyoyin da ta shafa kan allawos in matafiya kan sayar wa hajjata akan naira dari da tasain da bawai(N197) ga kowane dallar daya($1).

CBN tace tabawa kowani ma hajjati dama mafi kankanin kudi dallar dari bakwai da hamsin($750) kuma mafi yawa kudin siyaya dallar dubu daya($1000) a masayin allawos in tafiya.gwamnatin Najeriya ta sa hanu kuma  kan duk wani mahajjati mai so za a siyar mai/mata akan naira dari da tasain da bawai(197)ku wane dallar daya($1).


Like it? Share with your friends!

0

You may also like