Babban Dalilin Dayasa Makiya Allah Ke Son Ganin Bayan Shugaba Jammeh Na Gambiya Sheikh Yahya Jameh ne shugaba Musulmi na farko duk fadin Duniyar nan, da ya fara bayyana fushinsa da takaicinsa ga La’ananne Eduardo Santos akan cin zarafin Musulman Kasar Angola da ma Musulman Duniya baki daya! Kuma cikin shugabanni Kasashen Musulamai na Duniya kaf, Yahya Jammeh ne kadai ya saka wa Musulmai gwargwadon ikonsa, ta hanyar ikirari da kasar sa Gambia daga lokacin ta zama kasar Musulunci, domin maida martani ga kasar Angola.
Wanda a yanzu cikakken sunan kasar Gambia shine; “ISLAMIC REPUBLIC OF GAMBIA”

Shine Turawa suke rike dashi tun a lokacin, shi yasa  suka shiga cikin Al’amarin zaben Gambia suka shirga masa Magudi, aka kayar dashi Zabe.

You may also like