BABBAN DAN GIDAN SARKIN KANO SANUSI II YA ZAMA  DAN SANDAMai martaba Sarkin Kano Muhammad Sanusi II tare da babban dansa Aminu Sanusi Lamido, 

Baba Ciroma Babban dan sarkin Kano Sanusi II ne, kuma jikan Sarkin Kano Ado Bayero yana daya daga cikin daliban da za a yaye daga makarantar ‘yan sanda dake Plateau a yau a matsayin ASP. 

Ana ci gaba da bikin yaye sababbin ‘yan sandan a yanzu. Cikakken rahoto na tafe;

You may also like