Babu Gamsasshiyar Shaidar Cewa An Samu Shinkafar Roba A Najeriya inji ministan LafiyaJaridar Daily Trust ta wallafa labari da ta samu daga shafin TWEETER na ministan lafiyar da ke cewa binciken farko da NAFDAC ta yi kan shinkafar nan sama da buhu 100 da hukumar fasa kwauri ta kama a Lagos ba shaidar cewa shinkafar roba ce.
Zuwa yanzu dai binciken ya nuna sahihiyar shinkafa ce da yin kira ga ‘yan Nijeriya su kwantar da hankalinsu.

You may also like