Babu Wanda Muka taba Kamawa A matsayin Fursunan Siyasa A Gwamnatina- Johnathan


Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan ya nuna cewa babu wani dan Nijeriya da aka taba Garkame wa da sunan Fursunan siyasa a zamanin mulkinsa bisa laifi adawa da gwamnatinsa.
Jonathan ya yi wannan ikirarin ne a wata lacca da ya gabatar a Amurka a wurin taron kungiyar lauyoyin Nijeriya da ke kasar inda ya kalubalanci lauyoyin kan su taimaka wajen kare martabar tsarin dimokradiyya wanda a cewarsa ta haka ne kawai za a iya tabbatar da ‘yancin al’umma.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like